Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta kammala biyan rarar kuɗaɗe ga maniyyata aikin Hajjin 2026. Daraktan Janar na Hukumar, Alhaji Abubakar...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ya zuwa yanzu ta mayar da sama da naira miliyan 50 ga maniyyatan...
Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta shirya fara mayar da rarar kuɗin ga maniyyata, sakamakon rage kudin kujerun...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa, ƙarƙashin jagorancin shugabanta Ahmed Umar Labbo, ta mayar da kudi sama da Naira Miliyan 31 ga mahajjata 930 da...