Daga Abdullahi Jalaluddeen Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta kai samame yankin Jami’ar Bayero Kano (BUK), inda ta kama...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, ta samu gagarumar nasara a shekarar 2025, inda ta kama mutane 1,389 da ake...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Lagos ta ba da umarnin tsare wani jirgin ruwan dakon kaya, da matuƙinsa da sauran ma’aikatansa 20 bayan kama...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) shiyar Kano sun kama kwalabe 8,000 na Akuskura, wani hadin ganyen magani da ake zargin na...
Hukumar sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta kasa NDLEA ta ce an yi wa wani mutum mai shekara 59 tiyata domin ciro sunƙin hodar ibilis 57...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) reshen jihar Kwara, ta kama tan 2 da digo 6 na miyagun kwayoyi, tare da kama...
Hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta ce yanzu haka ta na rike da wani fasinjan jirgin saman dake kan hanyar zuwa birnin...