Shugaban kungiyar marubuta wasanni ta kasa SWAN, Kwamared Isaiah Benjamin, ya bukaci sabon kwamitin hadin gwiwar SWAN da aka kaddamar da su farfado da kungiyar ta...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya ce zai ci gaba da tallafa wa jihar Jigawa wajen gina tsarin kiwon lafiya na...
Jami’ar Tarayya ta Lafia ta yi bikin rantsar dalibai 8,000 da suka sami gurbin karatu a sassan 76 a tsakanin tsangayoyin jami’ar 12. Da...
Gwamnatin jihar Kwara ta ware naira biliyan 5 domin inganta cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko guda 70 a kananan hukumomin uku na jihar. Babban...
Gwamnatin jihar Kano, KNSG, ta ce ta tanadi hanyoyin dakile mace-macen mata masu juna biyu maimakon rage yawan mace-macen. Kwamishinan lafiya na jihar Dr Abubakar...
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Dr. Nafisa Muhammad Maradun, ta warware rikicin shugabancin kungiyar likitocin Najeriya NMA reshen jihar Zamfara. Jami’in yada labarai, ma’aikatar lafiya....
A yayin da ake ci gaba da samun fargaba a jihar Kano game da barkewar cutar murar tsuntsaye, gwamnatin jihar ta bukaci mazauna yankin da su...
Majalisar wakilai za ta gayyaci ministan lafiya domin yiwa ‘yan Najeriya bayani kan yanayin da ya kai ga rashin aiwatar da ayyukan jinya kyauta ga mata...
Gwamnatin jihar Kano, ta rufe tare asibitin Kwanar Ganduje dake unguwar Sharada Karamar Hukumar Kano Municipal. Babban daraktan hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman...
Sakataren zartarwa na Hukumar Kula da Asibitin Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya gargadi jama’a da su nisanci gidaje ko dakunan da...