Daga Khadijah Aliyu Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC, ta bayyana ranar 20 ga watan Yunin 2026 domin gudanar da zaɓen cike gurbi na...
Majalisar magabata a Najeriya ta amince da nada Farfesa Joash Ojo Amupitan (SAN) daga jihar Kogi a matsayin sabon shugaban hukumar zaben kasar INEC. Cikin wata...
Jam’iyyun siyasa a Jihar Zamfara sun nuna mabanbantan ra’ayoyi kan zaben cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Agustan 2025 a...
A wani ɓangare na shirin gudanar da zaɓen cike gurbi na Babura/Garki a Majalisar Tarayya, Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) reshen Babura ta...
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) kafin fara taron Majalisar Zartaswa ta Tarayya a fadar gwamnati...