Cibiyar koyar da dabarun tsara harkokin kuɗi domin dorewar tattalin arziki ta sake jaddada aniyarta na haɗa kai da gwamnati da majalisun dokoki domin inganta yadda...
Daga Bello Wakili Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya kaddamar da jigilar maniyyata Hajjin 2026, a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Kashim...
Majalisar Dattawa ta Najeriya ta sake jaddada aniyarta na haɗa kai da ƙwararrun masu ilimin harkokin wasanni domin dawo da ƙasar kan gaba a nahiyar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa wani asusun tallafi na musamman domin taimaka wa jami’an rundunar sojin Najeriya, waɗanda suka jikkata a bakin...
A cikin nuna jajircewa da hadin kai tsakanin gwamnati jiha da ta tarayya, Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, a ranar Juma’a ya gana da...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane ta Nijeriya (NAPTIP) ta ce ta kama aƙalla mutum biyar da ake zargi da safarar mutane tare da kuɓutar...
Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na kawo sauyi da kuma zamanantar da kafafen yada labarai na Najeriya da watsa shirye-shirye ta hanyar hadin gwiwa da inganta...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wani babban kwamiti kan kidayar jama’a da gidaje mai zuwa, inda ya umurci mambobin su gabatar da rahoton...
Shugaban Kasa, Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da gwamnatinsa ke yi, tana yi ne da nufin gyara makomar yara masu tasowa. Yayin da...
An Bukaci ‘yan fansho suyi gangami ganin jinkirin da ake samu wajen biyan su kudaden su. An shawarci kungiyar ’yan fansho ta tarayya da ta zaburar...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauyen shugabanci a jami’o’in gwamnatin tarayya da dama da suka hada da Jami’ar Abuja wadda a yanzu ake...
Kungiyar masu ruwa da tsakin masana’antu a fannin mai ta Najeriya NEITI da hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, na kokarin kwato...
SAURARI Jawabin Ministan Yada labarai da Wayar da kan Jama’a Muhammad Idris kan kammala Aikin Hanyar Abuja zuwa Kano.
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a yi taka tsantsan tare da bin muhimman matakan tsaro don hana barkewar gobara da sauran hadurra. Shugaban ya...
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya umurci Ministan Kudi da Tattalin Arziki, Wale Edun, da ya lissafo abin da za a kasha idan Gwamnati ta biya sabon...