Labarai
Shugaba Tinubu Ya Dawo Najeriya Daga Faransa
Daga Bello Wakili
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya dawo kasar nan bayan kammala ziyarar aiki da ya kai kasar Faransa.
An tarbi Shugaba Tinubu a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke Legas a ranar Talata, inda Shugaban Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas; Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Jibrin Barau; Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, da sauran jami’an gwamnati suka tarbe shi.
Haka kuma, cikin wadanda suka tarbi Shugaban akwai dan takarar jam’iyyar APC na gwamnan Jihar Legas, Obafemi Hamzat, da abokin takararsa, Damilola James.
Fassara: Safiyah Abdulkadir
-
Labarai4 days agoHukumar Alhazai Ta Jigawa Ta Bayyana Alhininta Bisa Rasuwar Suleiman Usman
-
Fasaha3 days agoNASENI Ta Ƙarfafa Horar da Sana’o’i da Fasahar Jiragen Sama Marasa Matuki a Kaduna
-
Labarai3 days agoNSCDC Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Safarar Mutane A Zamfara
-
Labarai2 days agoGwamna Uba Sani Ya Ce Bunƙasa Ƙwarewa Na Da Muhimmanci Ga Farfaɗo Da Tattalin Arziki
-
Labarai2 days agoGwamnatin Zamfara Ta Nuna Damuwa Kan Ƙaruwar Hare-Haren ’Yan Bindiga
-
Labarai2 days agoGwamnatin Tarayya Ta Ɗauki Matakan Gaggawa Bayan Tabbatar da Ebola a Birnin Tarayya
-
Labarai2 days agoTajudeen Zai Bayyana Rahoton Ayyukan Tinubu Cikin Kwanaki 14
-
Labarai2 days ago’Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi da Fashi da Makami A Kano
