Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfani gona da dabbobi da kudin su ya tasamma Naira Miliyan 71 a...
Daga Usman Muhammad Zaria Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Muhammadu Nuhu Sanusi ya kaddamar da rabon zakkar kayayyakin amfanin gona ta shekarar musulunci ta 1447...
Mai Martaba Sarkin Dutse, Dr Hameem Nuhu Muhammadu Sunusi ya kaddamar da rabon zakkar kudi ta shekarar musulunci ta 1446 a gundumar Yayari dake Karamar Hukumar...
Kamitin Zakka na Masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfanin gona da na kudi kimanin naira miliyan 63 a gundumar Birniwa dake Jihar Jigawa. Sakataren kwamitin...