Daga Khadijah Aliyu Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta karɓi wani rukuni na ’yan Najeriya 522 da suka maƙale a ƙasashen waje, waɗanda...
Gwamnatin Jihar Borno ta fara rabon gidaje 447 na sake tsugunar da ‘yan gudun hijira a yankin Dalori dake karamar hukumar Konduga a jihar. Gwamna...