Daga Usman Muhammad Zaria An bayyana rashin tsaftar muhalli a matsayin babbar hanyar haddasa matsalolin lafiya a cikin al’umma. Shugaban Karamar Hukumar Birnin Kudu, Dokta Builder...
An gargadi mazauna jihar Kwara kan zubar da shara ba bisa ka’ida ba, don hana barkewar cututtuka. Kwamishinar Muhalli ta jihar, Hajiya Nafisat Musa-Buge, ta yi...