Daga Abdullahi Jalaluddeen Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da jerin babura domin kara inganta gwajin cutar tarin fuka (TB) a yankunan karkara, a wani mataki na...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi wa yara 6,000 a cibiyoyin lafiya 1,346 gwajin cutar tarin fuka kyauta. Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abubakar Labaran Yusuf...