Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas amince da tsarin kwamitin rabon tarakta a jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar, Cif...
Sama da dalibai 115 daga makarantu daban-daban da suka yi rajista da Solid Foundation Tutor a jihar Taraba sun samu maki 250 zuwa sama a jarabawar...
Rundunar Sojin Najeriya a jihar Taraba ta ce dakarunta sun kame wasu ’yan bindiga da suka yi musu tayin cin hancin Naira miliyan biyu. Mataimakin daraktan...
Rundunar ‘yan banga ta Najeriya (VGN) reshen jihar Taraba ta yi nasarar ceto wasu mutane uku da aka yi garkuwa da su. Kakakin rundunar, Suleiman...
A safiyar Juma’a 19 ga watan Afrilun 2024, al’ummar masarautar Sansani da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba suka wayi gari da mummunan labarin kisan...