Shugaban Jami’ar Sufuri ta Gwamnatin Tarayya dake Daura Jahar Katsina Farfesa Umar Adam Katsayal ya bayyana haka yayin zantawarshi da Radio Nigeria Kaduna. A cewar Farfesa...
Hukumar Kula da Sufuri ta Jihar Kaduna tace shirin Bus Rapid Transit BRT da ake shirin kaddamarwa zai taimaka matuka wajen rage kudaden sufuri ga...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce zuba jarin Euro miliyan dari da goma sha ɗaya da tayi akan aikin samar da hanyoyi da motocin sufuri na zamani...
Gwamnatin jihar Kwara ta yi tanadin sufuri kyauta ga daliban da suke komawa makaranta bayan hutun Kirsimeti da na sabuwar shekara domin saukaka musu tsadar...
Majalisar Wakila zata gayyaci Ministan sufuri domin ya yima yan Najeriya bayanin abinda ya janyo jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja yake sauka daga kan laying dogo...
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Nijeriya, Hadi Sirika ya musanta zargin aikata laifin almundahana da ya shafi kusan Naira biliyan 2.7 da Gwamnatin Tarayya ta...