Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) reshen Jihar Zamfara, ta rantsar da Surajo Garba Gusau a matsayin sabon shugabanta. Babbar Mai Shari’a ta Jihar Zamfara, Mai Shari’a...
Gwamna Umar Namadi ya kaddamar da bikin makon shari’a na shekarar 2025 wanda ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) reshen jihar Jigawa ya shirya, inda ya yi...