Alhazan jihar Neja sun samu tabbacin kyautata walwala da jin dadinsu yayin da suke kasa mai tsarki don gudanar da aikin hajjin bana. Mataimakin gwamnan jihar,...
Masu aikin ceto sun ceto mutane bakwai da suka makale a wani wajen hakar ma’adanai a yankin Galadima Kogo da ke karamar hukumar Shiroro ta Jihar...