Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta bullo da tsarin da kowanne maniyyaci zai san masaukinsa a kasa mai tsarki tun daga nan gida najeriya....
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kaduna ta samu nasarar samo ingantaccen masauki ga alhazan jihar a birnin Makkah, gabanin gudanar da aikin Hajjin 2025. Daya...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta ce ta samar wa Alhazan Jiha katafaren masauki na alfarma a kusa da Harami da ke Makkah. Babban...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta samar da katafaren masauki kusa da Masallacin Harami da ke birnin Makkah na kasar Saudiyya ga Alhazan jihar...