Majalisar Dokokin Jihar Kano ta tabbatar da Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan jihar, bayan nasarar tantance shi da aka yi. An tabbatar da...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, tare da wasu mutane goma sha biyu na samun kulawa a asibiti bayan tsira daga wani hadarin mota da...
Tsohon ɗan takarar gwamna ƙarƙashin jam’iyyar CPC ta shuɗe a Jihar Kaduna, Alhaji Haruna Sa’eid Kajuru, ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta gudanar da cikakken bincike...
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umar Bago ya bayyana dangantakarsa da mataimakinsa, Kwamared Yakubu Garba a matsayin cikakkiya da jituwa. Gwamnan ya bayyana haka ne a...
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi, ya ba da umarnin cewa, wadanda harin da ‘yan bindiga suka kai a sansanin ‘yan gudun hijira da ke karamar...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ziyarci al’ummar Rimin Zakara da ke karamar hukumar Ungogo domin jajantawa iyalan wadanda rikicin ya rutsa da su wanda ya yi...
Gwamna Abdullahi Sule na jihar nasarawa, ya rattaba hannu a kan kasafin kudi na naira biliyan 384.3. Gwamnan yayin da yake gabatar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na kashe sama da Naira biliyan 3 wajen gina sabbin azuzuwa a fadin kananan hukumomin jihar 44. Gwamna Abba...
Mataimakin gwamnan jihar Kebbi, Sanata Umar Abubakar Tafida, ya karyata rade-radin da jam’iyyar PDP ta yi na kin mika mulki daga hannun gwamna a duk lokacin...