Al’ummar Karamar Hukumar Auyo dake Jihar jigawa daga sassa daban-daban sun sake jaddada cikakken goyon baya da mubaya’arsu ga Gwamna Umar Namadi, bisa irin dimbin ayyukan...
Daga Bello Wakili Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cikakken kwarin gwiwa ga jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu gabanin babban zaɓen shekarar 2027. Ya bayyana...
Daga Bello Wakili Dukkan ‘yan majalisun tarayya daga Jihar Katsina sun bayyana goyon bayansu ga Gwamna Umar Dikko Radda domin ya sake tsayawa takara a wa’adin...