Kungiyar AMA Foundation, tare da hadin gwiwar Kwalejin Gwamnatin Tarayya FGC Kaduna, sun hada karfi da karfe wajen ilmantar da marayu a jihar Kaduna. ...
Gidauniyar Inganta Madara (Milk Value Chain Foundation) tare da haɗin gwiwar Kungiyar Hadin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Africa, wato CORET, sun shirya taron karawa juna...
Kungiyar Saqafatu Movement Foundation ta raba kayayyakin Sallah ga marayu na dubban naira domin samun falalar wannan wata mai albarka na Ramadan. Shugabar kungiyar, Malama...