Wata babbar tawaga ta shugabannin ofisoshin ƙasashen Tarayyar Turai (EU) da mataimakansu ƙarƙashin jagorancin Jakadan EU a Najeriya da ECOWAS, Gautier Mignot, ta kammala wata ziyara...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yaba wa Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) da Tarayyar Turai (EU) bisa gudunmawar su wajen inganta harkar ilimi...
Tarayyar Turai (EU) da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, tare da hadin gwiwar SUBEB sun ƙaddamar da gangamin wayar da kai...
Asusun Kula da Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF),da Kungiyar Tarayyar Turai (EU), tare da hadin gwiwar Hukumar Ilimi ta Firamare ta Jihar Jigawa(SUBEB) sun horas...