Gwamnatin Jihar Kano tare da haɗin gwiwar Hukumar ’Yan Sanda ta Ƙasa sun kammala binciken matasa 718 da suka daina harkar daba a ƙarƙashin shirin ‘Safe...
Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sanar da soke bikin Sallar Eid-el-Fitr Durbar, saboda matsalar tsaro da ya sa aka dakatar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci daukacin masarautun Jihar hudu da su fara shirye-shiryen Bikin Sallah Daba domin ganin jama’a da maziyarta sun...
Sama da sojojin Kenya 100 ne suka isa ƙasar Haiti, domin karfafa jami’an tsaron Haiti da kuma aikin dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci jami’an tsaro da su kawo ƙarshen daba da masu tada zaune-tsaye a jihar. Abba Kabir Yusuf, ya bayyana...