Daga Khadijah Aliyu Cibiyar bincike kan inganta noma a yankunan da ke da ƙarancin ruwa ta Jami’ar Bayero Kano(CDA), ta raba tan 2.85 na ingantattun iri...
Daga Usman Muhammad Zaria Cibiyar Binciken Wuraren Shuka ta Jami’ar Bayero Kano (Centre for Dryland Agriculture – CDA) tare da hadin gwiwar shirin inganta harkar noma...