Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Kabiru Bala ya roki Majalisar Dokoki ta kasa da ta yi gyare-gyaren doka don ware cibiyoyin ilimi daga...
Kwamandan runduna ta 1 ta sojojin Najeriya Gusau, Birgediya Janar Opurum Timothy, ya baiwa al’ummar jihar Zamfara aniyar rundunar sojojin Najeriya wajen ci gaba da aiki...
Wani magidanci mai suna Rabiu Sani mai shekaru 30 ya rasa ransa bayan ya zame cikin wani tafki a lokacin da yake diban ruwa a garin...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yaba da kokarin ‘yan Nigeria mazauna kasar Saudiyya bisa gudunmawar da suke bayarwa ga harkokin kiwon lafiyar al’ummar jihar. Gwamna Umar Namadi...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan dakile yawaitar kauran likitocin daga jihar zuwa wasu kasashe, domin neman ingantacciyar rayuwa. Kwamishiniyar lafiya...
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce kusan yara miliyan 5.4 ‘yan kasa da shekaru biyar a yankin arewa maso yamma...
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Dr. Nafisa Muhammad Maradun, ta warware rikicin shugabancin kungiyar likitocin Najeriya NMA reshen jihar Zamfara. Jami’in yada labarai, ma’aikatar lafiya....
A yayin da ake ci gaba da samun fargaba a jihar Kano game da barkewar cutar murar tsuntsaye, gwamnatin jihar ta bukaci mazauna yankin da su...
Rundunar Sojin Najeriya ta 8 da ke Sokoto sun fara aikin ba da magani a wani bangare na bikin makwanni da tunawa da ‘yan...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kwara ta ce ta yi wa sama da mutane dubu dari da biyu (102,452) gwajin cutar hawan jini da ciwon suga a...
Gwamnatin Jihar Zamfara tare da hadin gwiwar sauran abokan hulda za su fara aikin gyaran cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko guda 144 a fadin...
Dakarun rundunar hadin gwiwa dake aiki a Arewa maso Yamma, samamen Fansan Yamma sun gudanar da sintiri a kauyen Bamamu da ke karamar hukumar Tsafe a...
An bukaci ‘yan Najeriya da su halarci zaman nasiha kafin rungumar aikin tarbiyyar yara domin samun nasarar samun iyali. Wata kwararriyar kare hakkin yara kuma...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin kwararru na jihar kan batun karin jini domin magance gibi da kalubalen da ke tattare da ayyukan karin jini....
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Alhaji Haruna Aliyu Dangyatin ya ce gwamnatin Gwamna Umar Namadi ba ta tsoma baki a harkokin majalisa tun farkon kama mulki....