Labarai5 months ago
Dan Takarar Gwamna Na ADC Ya Yi Alƙawarin Karfafa Mata Da Shugabanci Mai Haɗa Kai A Zamfara
Wani mai neman takarar gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar ADC a jihar Zamfara State, Dr. Abdulmuddalib Muhammad Auwal Gusau, ya bayyana shirinsa na ƙarfafa mata da samar...