Daga Usman Muhammad Zaria Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta yaba wa Gwamna Umar Namadi bisa naɗa Mai Martaba Sarkin Dutse, Alhaji Hamim Muhammadu...
Masu ruwa da tsakin Arewa sun yaba da kwazon Tinubu, inda suka bukaci a kara karfafa gwiwar ‘yan kasa a taron Kaduna. Masu ruwa da...