Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da wani shirin gaggawa na kwanaki 120 da nufin magance manyan matsalolin da ke addabar ɓangaren ilimi a jihar....
Shugaban Kwamitin Amintattu na Ƙungiyar Tuntuba ta Arewa, Alhaji Bashir M. Dalhatu, Wazirin Dutse, ya yi kira ga mambobin ƙungiyar da su ƙara haɓaka ɗa’a,...