Daga Yusuf Zubairu Shugaban Kwamitin Amintattu na Ƙungiyar Masu Samar da Amfanin Gona ta Arewa maso Yamma NOWACAS, Shuaibu Idris Mikati, ya yi gargadin cewa...
Yayin da watan Ramadan ya shiga kwana na 6, masu lura da al’amura da dama na kokawa kan tsadar kayan marmari a Kano, wanda suke ganin...