Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya kaddamar da titi mai tsawon kilomita 13 da rabi, da ya tashi daga Sada zuwa Danakari...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kashe sama da Naira Biliyan 18 da rabi wajen gina titin Arbus zuwa Girbobo zuwa Garin Bukar, da ke karamar hukumar Malam...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake jaddada kudurinta na rage wa manoma wahalhalu wajen jigilar amfanin gonakinsu zuwa kasuwanni mafi kusa a fadin jihar. Gwamna Umar Namadi...
Gwamnatin Jihar Jigawa tace tana gudanar da ayyukan gyara da ginawa da kuma inganta hanyoyin mota domin cimma kudirin ta na bunkasa bangaren aikin noma. Gwamna...
Gwamnatin jihar Kwara ta sake jaddada kudirinta na kara bude kofa ga al’umma domin ci gaba da kuma sanya jihar ta yadda za ta yi tasiri...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bada kwangilar sanya kwalta akan hanyar Dolen kwana zuwa Garin Gabas zuwa Hadejia, kan naira miliyan dubu bakwai da miliyan dari takwas....
Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana jin dadinta bisa gagarumin nasarorin da aka samu wajen aiwatar da manufofinta guda 12 don inganta rayuwar al’umma da ma ci...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba ya jaddada kudirin gwamnatinsa na samar da ababen more rayuwa da suka dace a fadin kananan hukumomi 44 na jihar. ...