Zaɓen shekarar 2027 a ƙaramar hukumar Kauru a Jihar Kaduna na iya kasancewa wanda zaɓin ‘yan takara da karɓuwarsu a tsakanin al’umma zai fi rinjayar sakamakonsa,...
Hukumar Kula da Magunguna ta Najeriya (PCN) ofishin Kano ta kai ziyarar gani da ido ga hukumar samar da magunguna ta jihar Kano (DMCSA). Wannan...