Babbar kotu a Ikeja da ke jihar Legas ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. Za a ci...
Kungiyar Saqafatu Movement Foundation ta raba kayayyakin Sallah ga marayu na dubban naira domin samun falalar wannan wata mai albarka na Ramadan. Shugabar kungiyar, Malama...