Daga Aminu Dalhatu Rundunar ’yan sandan Jihar Zamfara ta tabbatar da sace wasu limamai shida a kan hanyar Dakko zuwa Damri, a Ƙaramar Hukumar Bakura ta...
Ukraine ta gayyaci jakadan Isra’ila a ƙasar, bayan da Kyiv ta zargi Isra’ilar da sayen abin da ta kira hatsin sata daga yankunan Ukraine da Rasha...
Rundunar ƴansandan jihar Neja ta ce tuni ta aika jami’ai yankin da aka sace wasu ɗalibai da ba a san adadin su ba har yanzu domin...
Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi ta tabbatar da sace dalibai ashirin da biyar daga Makarantar Sakandare ta ’Yan Mata ta Gwamnati da ke Maga...