Labarai6 months ago
NUJ FRCN Kaduna ta Taya Farfesa Aliyu Murnar Nada Shi Shugaban Hukumar PTDF
Kungiyar Yan Jarida reshen Radio Nijeriya Kaduna NUJ FRCN ta taya Farfesa Shuaibu Shehu Aliyu murnar nadin da aka yi masa a matsayin Babban Sakataren Zartarwa...