Ministan sufuri na Najeriya Sanata Sa’idu Alƙali ya ce za a kammalakashi na farko na aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Maraɗi mai...
Shugaban Kasar Najeriya, Bola Tinubu, ya kaddamar da layin dogo ‘Red line’ na zamani a birnin Legas. Aikin mai tsawon kilomita 37 zai karade wasu manyan...