Gwamna Malam Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana harkar kiwon dabbobi a matsayin babbar harkar tattalin arziki ta biyu a jihar baya ga noma. Ya...
Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ali Namadi, ya ajiye aikinsa bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin bincike da ke duba rawar...
Kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya (NAWOJ) reshen jihar Kano, ta yi alkawarin hada kai da gwamnatin jihar Kano domin horar da mambobinta da taimakawa wajen...