Daga Usman Muhammad Zaria Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfani gona da dabbobi da kudin su ya tasamma Naira Miliyan 71 a...
Kamitin Zakka na Masarautar Hadejia ya raba zakkar kayayyakin amfanin gona da na kudi kimanin naira miliyan 63 a gundumar Birniwa dake Jihar Jigawa. Sakataren kwamitin...