Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bai wa kowane Alhajin jihar da ya je aikin Hajjin shekarar 2026 goron Sallah na...
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya bada Riyal 100 a matsayin goron Sallah ga mahajjata jihar su 1,298. Amirul Hajj na jihar kuma mai martaba...