Labarai1 month ago
Hukumar Yaki Da Rashawa Ta Kano Ta Sake Gurfanar Da Ganduje Gaban Kuliya
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauraron korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar da sabbin tuhume-tuhume kan almundahana a kan tsohon gwamnan jihar...