Gwamnatin Tarayya na faɗaɗa tare da ƙarfafa Rijistar Tallafin Jama’a ta Ƙasa National Social Register domin tabbatar da cewa an tantance gidaje marasa ƙarfi a faɗin...
Gwamnatin tarayya ta soke bikin faretin da aka shirya gudanarwa domin murnar cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai a ranar Laraba, 1 ga watan...
Gwamnatin tarayya na aiki tukuru don hana zuwa kasashjen wajen Neman ta hanyar karfafa tsarin kiwon lafiyar kasar. Rajistara Hukumar Kula da Lafiya ta Al’umma...
Bishop Joseph Osifuwa, Bishop na jihar Kwara, ya ce Nijeriya za ta iya magance matsalar rashin tsaro da ake fama da ita a sassan kasar nan...
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wayar da kan al’umma kan kare lafiyar ruwa tare da raba riguna a wasu zababbun Jihohin Najeriya. Ministan Tattalin Arzikin...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Litinin 31 ga watan Maris da Talata 1 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutun karamar Sallah. Hakan na ƙunshe ne...
Gwamnatin Tarayya tayi kira don samun tsarin visa mai sassauci ga kamfanonin Najeriya da ke neman kafa masana’antu da kasuwanci a ƙasashen waje. Ministan...
SAURARI Jawabin Ministan Yada labarai da Wayar da kan Jama’a Muhammad Idris kan kammala Aikin Hanyar Abuja zuwa Kano.
Gwamnatin Najeriya ta ja hankalin ‘yan ƙasar da su rage yawan shan gishiri a abincinsu na yau da kullum domin kariya daga cutuka da ke saurin...
Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar kungiyar Idea Lab sun tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa shirin da gwamnatin yanzu ta yi na fitar da ‘yan Nijeriya...