Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa dakarun Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation Fansan Yamma bisa nasarorin da suka samu a hare-haren da suke kai...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada ƙudurin gwamnatinsa na samar da ci gaba mai ganuwa tare da dawo da amincewar jama’a ga harkokin mulki...
A wani gagarumin mataki na karfafa yaki da rashin tsaro, gwamnatin jihar Zamfara ta gudanar da wani babban taron masu ruwa da tsaki a harkar tsaro...
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya amince da biyan ma’aikatan gwamnati da ‘yan fansho da ke fadin jihar kyautar Sallah (Eid-el-Kabir) a matsayin alawus-alawus da...