Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana matukar alhininsa kan rasuwar tsohon dan majalisar wakilai ta tarayya, Alhaji Abba Anas Adamu, inda...
Harkokin siyasa na Kudancin Kaduna ya dauki wani salo yayin da dan majalisar da ke wakiltar mazabar Jema’a/Sanga a majalisar tarayya, Hon. Dan Amos, ya sanar...