Asibitin Kula da Lafiya na Tarayya da ke Gusau, ya karɓi tarin littattafan kiwon lafiya da mujallu daga Sir Emeka Offor Foundation, a wani ɓangare na...
Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara, Dr. Nafisa Muhammad Maradun, ta warware rikicin shugabancin kungiyar likitocin Najeriya NMA reshen jihar Zamfara. Jami’in yada labarai, ma’aikatar lafiya....