Gwamnatin jihar Kaduna da karamar hukumar Birnin Gwari sun jaddada aniyarsu na karfafa hadin gwiwa domin kare rayuka da dukiyoyi a yankin. Shugaban karamar hukumar Birnin...
Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Maigwari ya yaba da nasarar tsarin zaman lafiya da aka kaddamar a yankin kusan watanni goma da suka gabata, yana...