Fitaccen malamin addinin Musulunci, Farfesa Abubakar Sani Birnin Kudu, ya yi kira ga Alhazan Najeriya da su yi amfani da sa’o’i masu albarka na ranar Arfa...
Daga Usman Muhammad A yayin da ake shirye-shiryen fita Mina don gudanar da aikin hajjin bana, Jukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tace ta gamsu...