Gwamnatin Jihar Jigawa ta gudanar da addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya mai ɗorewa, ingantaccen tsaro da ƙarfafa haɗin kan al’amurar Najeriya. An gudanar da...
Majalisar Dokokin jihar Jigawa ta gudanar da addu’oi na musamman ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda aka yi jana’izar sa a mahaifar sa dake garin...