Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero Kano a harkokin karatu, kuma ƙwararre a fannin Kimiyyar Roba, Farfesa Haruna Musa, ya bayyana a matsayin ɗan takarar da ya fi...
Jami’an jam’iyyar All Progressives Congress (APC) daga Mazabar Gayam dake karamar hukumar Lafia a jihar Nasarawa sun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Aliyu Bello, bisa...
Gwamna Mohammed Umar Bago na jihar Neja ya ayyana dokar ta-baci a Asibitin Gwamnati na Minna. Gwamnan ya ce akwai bukatar gyaran gaggawa da cikakken sauyi...
Mutane sama da dari biyu da bakwai (207) ne suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa al’ummar karamar hukumar Mokwa a jihar Neja. Shugaban...
Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD) ta ce dalibai 209 za su karbi shaidar digiri mai daraja ta daya a taron yaye dalibai karo na 8 da...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta yamma, Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar, ya biya sama da naira biliyan 1.3 a matsayin tallafin...
Wata gobara da ta taso dalilin wutar lantarki ta lalata wani katafaren gida mai dakuna hudu a unguwar Orisunbare da ke unguwar Amoyo a jihar Kwara....
Wani mummunan lamari da ya faru a rijiya ya yi sanadin mutuwar wani mutum mai suna Salisu Musa dan shekara 50 a kauyen Gora da ke...
Gwamnatin jihar Zamfara ta musanta ikirarin da ke yawo a wasu bangarori na cewa, Gwamna Dauda Lawal na shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar APC, yana mai...
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq ya karbi bakuncin kungiyar kwallon kafa ta Kwara United bayan da suka zama zakaran gasar cin kofin shugaban kasa na 2025....
Magatakadan Hukumar kula da lafiya Kofofin Jamata Najeriya CHPRBN Dr. Bashir Idiris Lifidin Jama’a ya bayyana aniyarsa ta inganta ayyukan ma’aikatan hukumar domin samar da ingantaccen...
Wata tawagar gwamnatin tarayyar ta isa kasar Saudiyya domin karbar gawar marigayi dattijon dan kasuwa kuma dan kishin kasa Alhaji Aminu Alhassan Dantata, gabanin jana’izar sa...
Kungiyar Hadin Kan Masu Kiwon Gargajiya ta Afrika (CORET) ta ce mayar da hankali kan samar da madara kaɗai na iya taimakawa matuƙa wajen bunƙasa...
Gwamna Malam Umar Namadi ya bayyana alhininsa bisa rasuwar dan kasuwa kuma fitaccen mai taimakon jama’a, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, wanda ya rasu da safiyar Asabar...
Gwamnatin tarayya na aiki tukuru don hana zuwa kasashjen wajen Neman ta hanyar karfafa tsarin kiwon lafiyar kasar. Rajistara Hukumar Kula da Lafiya ta Al’umma...