Labarai4 months ago
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Ayyana Yau Litinin A Matsayin 1. Ga Zulhijja
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana yau Litinin 18 ga watan Mayu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Zulhijja na shekarar Musulunci...