Daga Khadijah Aliyu Kwamishinan Ma’aikatar Samar da Kayayyakin Gwamnati da Kula da Ayyuka ta Jihar Kano, Nura Ma’aji, ya ziyarci garin Rimi da ke Karamar Hukumar...
Karamar Hukumar Sumaila ta Kano ta kawo karshen karancin ruwa da aka kwashe shekaru goma ana yi tare da ayyukan raya kasa na Naira miliyan 300...