Daga Khadija Kubau Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna tareda haɗin gwiwar kungiyar Sightsavers sun kaddamar da shirin raba magunguna domin kare al’umma daga kamuwa...
Shugaban Kwamitin Amintattu na Ƙungiyar Tuntuba ta Arewa, Alhaji Bashir M. Dalhatu, Wazirin Dutse, ya yi kira ga mambobin ƙungiyar da su ƙara haɓaka ɗa’a,...
Hukumar kulada jin daɗin alhazai ta jihar Kaduna ta shirya fara shirin wayar da kai da ilmantarwa ga maniyyata aikin hajjin bana. Shugaban hukumar,...