Labarai8 months ago
Gwamnatin Jigawa Za Ta Kashe Sama da Naira Biliyan 2 Don Hidimar Aikin Hajjin Bana
Daga Usman Muhammad Zaria Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da fitar sama da Naira Biliyan 2 da miliyan 600 domin gudanar da ayyukan Hajjin 2026. Kwamishinan...