Daga Usman Muhammad A yayin da ake shirye-shiryen fita Mina don gudanar da aikin hajjin bana, Jukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa tace ta gamsu...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Abdulsalami Abubakar (mai ritaya), ya buƙaci al’ummar Musulmi da su aiwatar da darussan da suka koya a watan Ramadan domin inganta rayuwarsu....
Majalisar Nigeria Union of Journalists (NUJ) reshen Jihar Niger ta taya Gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago, murnar cika shekaru 52 da haihuwa. A cikin saƙon taya...
A kokarin da ake na samar da zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin mabiya addinin Kirista da Musulmi a jihar Neja, kungiyar ilimin addinin Musulunci ta...
A hukumance gwamnatin tarayya ta ayyana filin jirgin saman Bola Ahmed Tinubu dake Minna a matsayin mafita ga jiragen dake sauka Abuja. Ministan sufurin jiragen...
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) za ta hada gwiwa da kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ) a yaki da hako ma’adinai...
Babban Darakta Muryar Najeriya VON, Malam Jibrin Baba Ndace ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su kara kaimi wajen addu’o’in samun nasara ga gwamnatin Shugaba...