Libya ta ayyana kwanaki uku na zaman makoki na kasa bayan mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar Mohammed al-Haddad da manyan jami’an soji hudu a wani hatsarin...
Gwamnatin Libya ta tasa keya daruruwan baƙin haure ‘yan ƙasar Sudan 700 zuwa ƙasarsu da yaƙi ya ɗaiɗaita, A cewar mahukuntan, waɗannan mutanen sun yi hijira...